Allahu Akbar: Dan Allah ku daure ku saurari abunda Sheikh Dahiru Usman Bauchi yake fada akan Sheikh Abubakar Mahmood Gumi. Ubangiji Allah ya Gafarta wa Malam, Allah ya karbi Ayyukansa. Wallahi munyi babban rashi, Rashin da baza mu taba mayar da gurbinsa ba. Ubangiji Allah Ka Gafartawa Malumammu, Allah ka kara hada kan Malumammu Ka karawa wa Sheikh Dahiru Lafiya da nisan Kwana

Alhamdulillah

Wannan Tasha Tamu Mai Albarka Zataci Gaba Da Kawomuku Karatuttukan Malamai Da Nasihuhi Da Labarai Masu Inganci

MUNA GODIYA Zuwaga Masoyanmu Da Suke Bibiyanmu Kowane Lokaci MUNA GODIYA

Allah Yabarmu Tare Ya Biyamuna Buqatunmu Na Alheri

#Salaffiya #Salafiya #Salafiyah #Salafiyya