Presidential Grant

Tuni anfara Biyan presidential Grant tin ranar asabar data gabata

Shugaban qasa bola Ahmed tunibu ya fara turawa beneficiary naira dubu hamsin hamsin cikin accaunt dinsu

Shi wannan presidential Grant din ancikeshi ne tun watan January data gabata an Kuma kulle website din a arshen watan

Duk Wanda yake da rabo kawai sai dai yaji sauqar kudin cikin accaunt dinshi batare da Bata Lokaci ba

Allah yasa da rabon mu Ameen summa Ameen