SIRRIN ISTIGIFARI AKAN KOWACE BUQATA

KHUDUBAR SALLAR JUMMA’A DAGA MASALLACIN JUMMA’A MIYETTI BOLARI GOMBE STATE NIGERIA

Hudubar tayi bayanine akan falalar Istigifari da alkairan dayake cikin Istigifari malam yaja hankalin alumma akan sumaida hankalinsu akan yin Istigifari

Saidai dayawa daga cikin mutane sun rafkana dayin Istigifari

Wasu Kuma Daga Cikin Mutane Istigifari Yazamomusu Abun Anbato Istigifari

MUNA ADDU’A ALLAH YABAMU IKON YAWAITA ISTIGIFARI AKOWANE LOKACI AKOWANE YANAYI HARMU KOMA ZUWAGA MAHALICCINMU

ALLAH YASA MUGAMA DA DUNIYA LAFIYA

Daga Masallacin Jumma’a Miyetti Bolari Gombe Yayinda Ash Sheikh Adam Muhammad Albani Gombe (Barden Sunnah)Ke Da Gabatar Da Khudubar Sallar Jumma’a Mai Taken Isgtighfari Tuba Zuwa Ga Allah Allah Ta’ala Ya Bamu Ikon Aiki Da Abunda Muka Saurara Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum

Albani Gombe Multimedia Team Bolari Gombe State

19/Rabi’ul akhir/1445
03/11/2023