BALA’I BAI SAUKA WA AL’UMMA SAI MUTANE SUNA AIKATA SABO

BALA’I BAI SAUKA WA AL’UMMA SAI MUTANE SUNA AIKATA SABO

Allah Baya Daukewa Mutane Bala’i Sai Sundena Aikata Sabo

Muna Addu’a Allah Yabamu Ikon Daina Aikata Sabo

Muna Addu’a Malam Allah Yasaka Da Alheri

Alhamdulillah

Wannan Tasha Tamu Mai Albarka Zataci Gaba Da Kawomuku Karatuttukan Malamai Da Nasihuhi Da Labarai Masu Inganci

MUNA GODIYA Zuwaga Masoyanmu Da Suke Bibiyanmu Kowane Lokaci MUNA GODIYA

Allah Yabarmu Tare Ya Biyamuna Buqatunmu Na Alheri

#Salaffiya #Salafiya #Salafiyah #Salafiyya