Kuduba Barnarda Take Faruwa A TikTok Abun Takaici Ya’yan Musulmai
Matashin Sojan Musulunci Mai Suna MALAM Adamu Ashaka
Yaja Hankalin Yan Matanmu Akan Yadda Sukeyin Shigar Banza Dakuma Maganganun Banza Acikin TikTok
MALAM Yace Abun Talauci Kuma Ya’yan Musulmai Ne
MUNA kiranku Da Kuji Tsoron Allah Kugyara Rayuwarku Ta Koma Ta Musulunci Saboda Gabanku
MUNA Godiya MALAM Allah Yasaka Da Alheri