MAGANIN CHIYON BAYA DANA JIKI DA GABOBI FISABIDILLAH

Dr Abbakar Sadiq Pharmacy Gombe

Malam Yafadamana Maganin Ciyon Baya Dana Gabobi Dana Jiki Muna Godiya Malam

Malam Yace Nafarko Zaka Nemi Man Kadanya

Malam Yace Nabiyu Zaka Nemi Ganye Tufafiya

Wadannan Abubuwa Guda Biyu Su Zaka Naima Ka Hada Da Izinin Allah Za’asamu Waraka

Alhamdulillah Malam Muna Godiya Da Irin Gudummuwar Da Kake Bamu Na Magunguna Na Musulunci