Gomnan jahar kano Abba Kabir Yusuf ya Bada umarnin abada scholarship na ujila ga daliban dasuka kasa biyan kudin makarantarsu

Da dumi’dumi: Gwamna Abba Kabir ya bayar da Umarnin biyab ku’din makaranta na dalibai ‘yan asalin Kano da suka Gaza biyan ku’din su.

Gwamna Ya Umarci sahin kula da tallafin karatu na Jihar da ya tantance Kuma ya biya duk ku’di makarantar dalibai ‘yan asalin Kano Dake karatun a jami’o’in Kasar nan da suka ha’da da…

1. ABU, Zaria.
2. ATBU
3. FCAP, Hotoro
4. FCE, Kano
5. Federal University, Dutsinma
6. Usmanu Danfodio University, Sokoto
7. Federal University, Kashere, Gombe
8. University of Maidgurui
9. Federal University, Gusau
10. Sule Lamido University, Kafin Hausa
11. Umaru Musa Yar Adua, Katsina.
12. FUD

Duk dalibin da bai biya kudin registration ba to daga gobe zuwa Juma’a Jami’an hukumar tallafin karatu(scholarship) za su zo makarantun dan tattance su domin biya inji sanarwar.