ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS)

ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS)

ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS) - Salaffiya1️⃣ Yawan zazzabi
2️⃣Yawan kasala, da rashin kuzarin jiki
3️⃣Rashin son cin abinci
4️⃣Kaikayin jiki akai akai da yaki jin magani.
5️⃣ Ciwon ciki Musamman gefen dama
6️⃣Yawan tashin zuciya ko Amai.
7️⃣Fitsari mai duhu ko kore-kore .
8️⃣ Kashi me kalar ruwan kasa-kasa
9️⃣Canjawar kalar idanuwa zuwa Kore (yellow)
Kumburin kafafuwa.

KALOLIN ABINCI DA MAI CIWON HANTA BAI KAMATA YACI BA!

1️⃣  NAMA  ( Musamman Jan Nama) ❌
2️⃣  Madara ( Musamman ta ruwa )❌
3️⃣  Kwai  ( Musamman Soyayaye )❌
4️⃣  Gyada kowace Iri❌
5️⃣  Lemun kwalba ( Soft drinks )❌
6️⃣  Awara ( Da duk abunda akai da waken Suya )❌
7️⃣  Indomie  ( Musamman Soyayya da mai )❌
8️⃣  Man Gyada  ( ba Laifi asha Manja )❌

MUTANEN DAKE CIKIN HATSARI DA KAMUWA DA CUTAR HANTA ( HEPATITIS )

1️⃣Mutane masu shan barasa/giya/burkutu
2️⃣ Mutane masu ciwon Sugar
3️⃣Mutanen masu yin zanen tattoos ajiki. ko hujin kunnuwa barkatai
4️⃣Mutane masu kiba/Tumbi
5️⃣Amfani da sirinji guda daya wajen allura
5️⃣Amfani da Kayayyakin kaifi batare da kariya ba
6️⃣Masu jima’i batare da matakan kariya ba
7️⃣Mutane masu tarihin ciwon hanta cikin dangi
8️⃣Karin jini agida, ko kananun asibitocin daba kayan aiki ko doka bata yadda ba.
9️⃣ Masu saida sinadaran chemicals na maganin kwari ko na noma .

MAGANI ( MEDICINE)
Muna da Magani ana warkewa cikin  kwanai 14 cikin ikon  Allah

Salaffiya ✍️

#Salaffiya