TUNATARWA TUNATARWA AZUMIN FARAREN KWANAKI

TUNATARWA TUNATARWA

AZUMIN FARAREN KWANAKITUNATARWA TUNATARWA AZUMIN FARAREN KWANAKI - Salaffiya

NA WATAN RABI’UL AWWAL 1445 A.H

Manzon Allah (SAW) ya ce: ” Azumin kwana uku akowane wata har zuwa Ramadhan yana dai dai da Azumin shekara guda”-(Muslim 1162).

Hanya ce ta samin kusanci ga Allah da SOYAYYARSA.

AZUMIN zai kasance daga gobe ALHAMIS 13 ga RABI’UL AWWAL har zuwa ranar ASABAR 15 ga wata.

N.B:

RANEKUN ZAI KASANCE :

ALHAMIS
JUMA’A
ASABAR

Allah Ta’ala ya bamu iko