KU JARRABA ZAKU SAMU WARAKA IN SHA ALLAH!!!

KU JARRABA ZAKU SAMU WARAKA IN SHA ALLAH!!!KU JARRABA ZAKU SAMU WARAKA IN SHA ALLAH!!! - Salaffiya
Jin zafi yayin jima’i ko bayansa, yawanci yakan faru ne ta sanadiyyar wasu kwayoyin cuta dake tare da farjin ita macen

A wasu lokutan kuma idan Mace tana da Jinnul Ashiq (Aljanin Soyayya) irin wanda ke zuwa yana saduwa da mace a cikin barci, to shima yakan haddasa wa mace bushewar gaba, daukewar sha’awa, rashin ni’ima, jin zafin jima’i, da sauransu

Ki samu garin Habbur Rashad kullum kina dafa cokali biyu a cikin ruwa kofi daya Idan ya tafasa sai ki juye a babbar roba ki surkashi daidai gwargwadon yadda ba zai kona jikinki ba, sannan ki rika shiga cikin ruwan kina zama har tsawon minti 10 ko 15 akwai hoton wanan maganin a qasa

Sannan ki samu wani garin nasa kina shan cokali guda (teaspoon) a cikin madara kullum. Sannan kina shafa MUHRIQUL JINNI a jikinki yayin da zaki kwanta

To in sha ALLAH zaki daina jin zafin
Kuma koda akwai sauran matsalolin tare dake zaki samu lafiya idan ma kina mafarkin saduwa zaki daina in sha ALLAH

Mal Abbakar Sadiq Pharmacy Gombe
✍️ Isah Walee