An Samu Mastala Karatun Da Aka Shirya Yau Laraba 25/October/2023 4:00pm Na Yamma A Masallacin Juma’a Na Miyetti Bolari Gombe Gombe State Na Mata Wanda Kungiyar
An Samu Mastala Karatun Da Aka Shirya Yau Laraba 25/October/2023 4:00pm Na Yamma A Masallacin Juma’a Na Miyetti Bolari Gombe Gombe State Na Mata Wanda Kungiyar
SAFINATUN NAJATI ISLAMIC DEVELOPMENT FOUNDATION Habibtys Suka Shirya Wanda
Malama Zainab Ja’afar Mahmud Adam Kano
Zata Gabatar Ya Koma Gobe Alhamis 26/October/2023 10:00am Na Safe
Saka Makon Jarrabawa Na Abun Hawa Basu Samu Isowa Akan Lokaci Ba Sai Ta Gaisa Da Yan Uwa Mata Kafin Allah Ya Kai Mu Gobe Adawo Ayi Karatun
Allah Madaukakin Sarki Ya Bada Ikon Zuwa
Mata Zallah Banda Maza
Har Yan (MEDIA) Mata Zallah Banda Maza
Su Ummu Albanin Baban Albani (Zaria) Tinkirawa
Su Ummu Abdillah Gombe
Su Khairat Ibrahim Gombe
Da Sauran Su
Mudassir Rabiu Tinkirawa ✍️