AMFANIN GANYEN GWANDA A JIKIN MUTUM
AMFANIN GANYEN GWANDA A JIKIN MUTUM
AMFANIN GANYEN GWANDA A JIKIN MUTUM
1- Ganyen gwanda na ha66aka garkuwar jikin dan’adam.
2- Ya na cire kasala tare da karfafa ga6o6i da lakar jikin dan Adam.
3- Ya na saukaka narkewar abinci da kuma tace shi daga cututtuka.
4- Ya na inganta lafiyar zuciya tare da bata wata kariyarl daga cututtuka.
5- Ya na hana kamuwa da ciwon sukari ta hanyar daidaiton sinadarin Insulin a jikin dan Adam.
6- Ganyen gwanda na taimaka wa wajen kashe kashe tsutsotsin ciki.
7- Ganyen gwanda na narkar da sinadiran cholesterol don yawansu a jiki illa ne.
8- Ya na azurta jikin dan Adam da wadataccen jini.
9- Duk dai Ganyen na Gwanda na Hana kumburin jiki haka kuma ta na kara lafiyar hantar dan Adam.
10- Ganyar gwanda na wanke kazanta da wani abu mai cutarwa da ya yi laulayi a kan babbar hanji.
GARGADI :
Kar mace mai juna biyu ta yi amfani da ganyen gwanda domin ta na motsa musu nakuda.
Haka kuma kar da ta wuce kofi biyu a rana, domin yawan shan ruwan ganyen na kawo hajijiya da gani dishi- dishi.