GAYYATAR DAURIN AURE DA WA’AZIN WALIMAH MAI KAMA DA NA KASA

GAYYATAR DAURIN AURE DA WA’AZIN WALIMAH MAI KAMA DA NA KASA

GAYYATAR DAURIN AURE DA WA'AZIN WALIMAH MAI KAMA DA NA KASA - Salaffiya

Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah na kasa Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau amadadin iyalan Sakataren kungiyar na kasa Sheikh Dr Muhammad Kabiru Haruna Gombe na farin cikin gayyatar yan uwa al’ummar Musulmi Musamman na Gombe da kewaye zuwa daurin auren ƴaƴansu:

 

ZAINAB MUHD KABIR HARUNA GOMBE da angonta MURTALA ALIYU USMAN

 

Wanda za’a daura In Sha Allah kamar haka:

Rana: 27/10/2023

Lokaci: 2:00 na rana

Wuri: Masallacin Juma’a na Bolari.

 

Akwai gagarumin wa’azin walimah mai kama da na kasa da shugabannin kungiyar zasu gabatar a daren Juma’a.

 

Malamai masu wa’azi

Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau

Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina

Dr. Abdullahi Saleh Pakistan

Prof. Mansur Ibrahim Sokoto

Dr. Abdulkadir Saleh Kazaure

Dr. Ismail Kumo

Dr. Zubairu Abubakar Madaki

Dr. Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemo

Sheikh Abubakar Abdulsalam Baban Gwale

Dr. Ibarhim Darus-sa’ada

Sheikh Khalid Usman Khalid Jos

 

Alarammomi

Alarm. Abubakar Adam Katsina

Alarm. Ahmed Ibrahim Suleiman

Alarm. Nasir Salihu Gwandu

Alarm. Usman Birnin Kebbi

Alarm. Ismail Abubakar Maiduguri

Alarm. Ibrahim Yahuza Bauchi

Alarm. Bashir Gombe

Alarm. Aliyu Ibrahim Paki

 

Da sauran Malamai da alarammomi

 

Allah Ya bada ikon halarta, Ameen.

 

JIBWIS NIGERIA