KHUDUBAR SALLAR JUMMA’A DAGA MASALLACIN JUMMA’A MIYETTI BOLARI GOMBE STATE NIGERIA

KHUDUBAR SALLAR JUMMA’A DAGA MASALLACIN JUMMA’A MIYETTI BOLARI GOMBE STATE NIGERIA KHUDUBAR SALLAR JUMMA'A DAGA MASALLACIN JUMMA'A MIYETTI BOLARI GOMBE STATE NIGERIA - Salaffiya

Daga Masallacin Jumma’a Miyetti Bolari Gombe Yayinda Ash Sheikh Adam Muhammad Albani Gombe (Barden Sunnah)Ke Da Gabatar Da Khudubar Sallar Jumma’a Mai Taken Isgtighfari Tuba Zuwa Ga Allah Allah Ta’ala Ya Bamu Ikon Aiki Da Abunda Muka Saurara Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum

Albani Gombe Multimedia Team Bolari Gombe State

19/Rabi’ul akhir/1445
03/11/2023