KIRA GA HUKUMAR HISBAH TA JAHAR KANO

KIRA GA HUKUMAR HISBAH TA JAHAR KANO
KIRA GA HUKUMAR HISBAH TA JAHAR KANO - Salaffiya
Daga

Idan har Hukumar Hisbah ta jahar kano da Gaske gyara tazo yi to ya kamata ta gayyaci Jaruman Tik Tok masu kalaman Batsa a Tik Tok
Irinsu Murja Kunya da sauran masu kalaman batsa

Domin suma suna taka rawar Gani wajen Bata Tarbiya

Kodan Ita yar gaban Goshin yan siyasa ce

Gaskiya Naji Dadin Wannan Kira Da Akayiwa Hukumar Hizba Akan Sujuwo Hankalinsu Akan Wannan Jarumar TikTok Mai Suna Murja Ibrahim Kuya Wacce Ta Shahara Wajen Maganganun Banza Da Shigar Banza Da Takeyi Hakan Yana Nuni Da Bata Tarbiyar Alumma Musulmai Allah Yasa Hizba Taji Wanan Saqon Allah Yabata Ikon Daukar Mataki Aameen

GYARAŃ TARBIYYÁ: Mutane A Jihar Kanó Sun Fara Tambayár Shiń Sai Yaúshe Hukumar Hizbah Ta Jihar Kanó Za Ta Yí Waiwayé Kań Murja Ibrahim Kuńya?

Mé zakú cé?