ADDU’AR FITA DAGA GIDANKA DAGA BAKIN MANZON ALLAH S.A.W
Dr Abbakar Sadiq Pharmacy Gombe
ADDU’AR FITA DAGA GIDANKA DAGA BAKIN MANZON ALLAH S.A.W
Duk wanda zai fita daga gidansa yayi kokarin karanta wadannan Addu’oin daga bakin manzon allah saw
Muyi kokari mu saurara mu karantasu muyi aiki dasu
Muna Godiya Malam Da Irin Gudummuwar Da Kake Bamu