Manyan Masallatai Guda Biyar Da Suka Fi Kowanne Kyau Da Ƙayatarwa A Nijeriya
Manyan Masallatai Guda Biyar Da Suka Fi Kowanne Kyau Da Ƙayatarwa A Nijeriya
1- Babban Masallacin Birnin Tarayya Abuja
Masallacin kasa Abuja, wanda aka fi sani da Central Mosque, shi ne masallacin kasa na Nijeriya. An gina masallacin ne a shekarar 1984,
2- Babban Masallacin Juma’a na Ilori
Sabon babban masallacin Juma’a na zamani na tsohon birnin Ilorin, babban birnin jihar Kwara cibiya ce da za a duba.
Masallacin mai daukar mutane 20,000 ba shakka, yana da jerin wuraren shakatawa na masu yawon bude ido a kasar.
3- Babban Masallacin jihar Borno
An fara gina masallacin ne a shekarar 1918 kafin a ruguje shi a shekarar 1986 domin fadadawa da kuma gyara shi.
4- Masallacin Bashir Uthman Tofa dake Gandun Albasa, Kano
Wannan shi ne Masallacin Bashir Uthman Tofa da ke Gandun Albasa, Jihar Kano, Nigeria. Yana da gine-ginen masu ban sha’awa sosai.
5- Babban Masallacin Minna Jihar Niger
Salaffiya ✍️