Sheihk Albani Yace Baya Ganin Kowa Agabansa Sai Allah

Sheihk Adam Muhammad Albani Gombe (Barden Sunnah)

Sheihk Albani Yace Baya Ganin Kowa Agabansa Sai Allah

MALAM YAYI KIRAN MUTANE AKAN SUDAINA TSORON KOWA SAI ALLAH

MALAM YACE TSORO YAKASU KASHI BIYU AKWAI TSORO NA DABIA AKWAI TSORO NA ALLAH TSORO NA ALLAH BAA HADASHI DA KOWA SAI ALLAH

TSORO NA DABIA SHIKUMA KOWA YANADA SHI MISALI KAMAR KAGA WANI ABUN TSORO WANAN KALAR TSORON YA SHAFI KOWA IRIN WANNAN TSORON BABU LAIFI AKANSA

MUNA GODIYA WA MALAM ALLAH YASAKA DA ALHERI