Salaf Ba Kungiyabace Mai Ake Nifi Da Salaf Ko (Sallafawa)

Salaf Ba Kungiyabace Mai Ake Nifi Da Salaf Ko (Sallafawa)

Sheikh Adam Muhammad Albani Gombe (Barden Sunnah)

Malam yamana qarin bayani akan mainene ake nufida salaf

Abun ake nufida salaf shine koqarin kan bin hanyar ko sunnar annabi Muhammad saw

Muna Godiya Malam Allah Yasaka Da Alheri